Connect with us

Music

Aliyu Odio – Me Sona feat Abba Ak Prince Mp3 Download

Aliyu Odio – Me Sona feat Abba Ak Prince Mp3 Download

Another one from King Aliyu Odio featuring gigantic Hiphop master on a new single Me Sona get the full Audio Aliyu Odio – Me Sona feat Abba Ak Prince Mp3 Download

Normal Ne Fresh Record straight outer from Hadejia City, are strolling to the top Record of All time. Many upcoming artist are contributing and willingly want to become a big and proud.

Download it and enjoy the flavor.

DOWNLOAD MP3 (189 downloads)

LYRICS:

[Verse 1] Aliyu Odio

Kunga nima dai nasamu tawa me kula dani..

Har so yasa suke ganin kamar da magani..

Da an taba ni a gabanta ko wanene ya bani..

She gave me love azuciyarta babu adadi..

Na riga da nasani gareta banda madadi..

Shi yasa a zuciya nima na mata tanadi..

Da ance na barta sai na fara jin jiri..

Dan tana kula dani kamar dan jinjiri..

I never stop akanta bana jin bari..

Idan na fara yaki dole sai naci gari.

[Chorus]

Toh, nan ku ganni,

Nan ku barni,

Kuma na fada ku jini,

Ko kunkini da zata soni..

Na kirata so gimbiya,

Kece my zinariya,

Babu ke aje nasha wuya,

Dan keke da mulkin zuciya.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending